Wani harin ƴan bindiga ya yi sanadin rayukan mutum 20 a Burkina Faso
16.02.2026 11:08 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0@ha.rfi.fr
🌍 Sashen Hausa na RFI na maraba da ku a shafin Bluesky 💻 rfi.fr/ha/ 🎧 rfi.my/kai-tsaye 𝕏 rfi.my/Xha 📷 rfi.my/IGha 🗨️ rfi.my/WAha
Wani harin ƴan bindiga ya yi sanadin rayukan mutum 20 a Burkina Faso
16.02.2026 11:08 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Wasannin da aka buga a ƙarshen mako a Premier League da Laligar Sifaniya
16.02.2026 10:41 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Tawagar Iran da Amurka sun isa Geneva a ƙoƙarin shawo kan rikicinsu
16.02.2026 10:27 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Guguwar Gezani ta kashe mutum 4 a Mozambique bayan mummunar ɓarna a Madagascar
16.02.2026 09:33 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Yajin aikin ma'aikatan filin jirgin saman Kenya ya kassara zirga-zirga a ƙasar
16.02.2026 09:33 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Sojin Najeriya sun musanta cewa Amurka ta fara jibge dakaru a Kaduna da Borno
16.02.2026 08:40 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Najeriya: Ƴan bindiga sun yiwa mutane kusan 30 yankan rago a Neja
16.02.2026 08:13 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Ghana na neman MDD ta ayyana cinikin bayi a matsayin cin zarafin Ɗan Adam mafi muni
15.02.2026 18:03 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Shugaba Tiani ya buɗe kofar mikawa Orano na Faransa kason Uranium da ya haƙa
15.02.2026 14:14 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Putin ba komai ba ne face fursunan yaƙi da ke azabtar da jama'a- Zelensky
15.02.2026 09:17 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0CFA miliyan 300 aka kashe kan harin birnin Niamey na watan jiya- Tchiani
15.02.2026 09:03 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Ana zaman ɗar-ɗar a Kwara bayan harin da ya kashe mutane 46 a jihar
15.02.2026 08:50 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Karo na biyu a makwanni 2 gobara ta sake yin ɓarna a kasuwar singa da ke Kano
15.02.2026 08:38 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Mutane dubu 200 sun yi gangamin goyon bayan ɗan Basaraken Iran na ƙarshe
15.02.2026 08:22 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0China ta janye harajin shigar da kaya kan dukkan ƙasashen Afrika banda Eswatini
15.02.2026 07:55 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Najeriya ta shiga sahun ƙasashen da ke da tarin ƙananan yara ɗauke da makamai
15.02.2026 07:28 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Kotu a Kamaru ta bukaci cigaba da tsare masu zanga-zanga su 148 a gidan yari
14.02.2026 17:32 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Amurka ta aika ƙarin jiragen yaƙi gabas ta tsakiya gabanin tattaunawa da Iran
14.02.2026 09:26 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Madagascar ta nemi tallafin ƙasashe bayan guguwa ta tagayyara jama'arta
14.02.2026 09:12 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Kisan ɗimbin fararen hular da RSF ta yi a Sudan ka iya zama laifukan yaƙi- MDD
14.02.2026 08:59 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Sojojin Najeriya sun kashe tarin ƴan ta’adda tare da ceto fararen hula 50
14.02.2026 08:31 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0INEC ta sanar da ranakun da za a gudanar da manyan zaɓukan Najeriya
14.02.2026 08:18 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0Babbar jam’iyyar adawar Bangladesh ta lashe zaɓen ƙasar da gagarumin rinjaye
13.02.2026 12:03 — 👍 0 🔁 0 💬 0 📌 0